Sojoji sun kashe jagoran Boko Haram Abu Shekau a Yobe

  Dakarun Rundunar Operation Haɗin Kai tare da haɗin gwiwar ’Yan Banga, sun yi nasarar daƙile…

Mummunan Hatsarin Mota Ya Yi Ajalin Mutane 2 Da Jakuna 40 A Jigawa.

Wani mummunan Hatsarin Mota ya Yi sanadiyar rasa rayukan mutane 2 , ya yin da Direban…

Ana Zargin Wani Dan Sanda Ya Caka Wa Mutum Wuka Kan Kin Bashi Cin Hancin 200

Wani Insfektan ’yan sanda ya caka wa mutum wuka har lahira kan cin hancin Naira 200…

Boko Haram na shirin kutsawa cikin masu zanga-zanga —’Yan sanda

’Yan sanda a Jihar Yobe na zargin mayakan kungiyar Boko Haram na shirin shiga rigar masu…

Gwamna Buni ya dakatar da shugaban karamar hukumar saboda rashin da’a a Yobe

Gwamnan jahar Yobe, Mai Mala Buni, ya amince da dakatar da shugaban karamar hukumar Machina ,…

An Kuɓutar Da Yaro Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane A Yobe

Rundunar ‘yan sanda a Jihar Yobe ta kuɓutar da wani ƙaramin yaro mai suna Adamu Sani…

Mazauna Geidam na zargin tubabbun ‘yan Boko Haram da yi musu barazana

Al’ummar yankin ƙaramar hukumar Geidam ta jihar Yobe da ke arewa maso gabashin Najeriya sun ce…

Masu Kwacen Waya Sun Caka Wa Budurwa Wuka A Yobe

Bata-gari da ke kwacen wayar sun caka wa wata budurwa wuka a gadon baya, suka karbe…

Mutane 3 Sun Rasu An Jikkata 10 A Rikicin Sojoji Da ’Yan Keke NAPEP A Yobe

Mutane uku sun rasu wasu 10 sun samu raunukan harbi a rikicin sojoji da direbobin baburan…

Cutar sanƙarau ta kashe ɗalibai 20 a Yobe

Dalibai 20 ne suka mutu sakamakon ɓarkewar cutar sanƙarau a makarantun sakandaren mata guda uku da…