DSS Sun Kama Mutum Da Jakunkunan Kudi Ya na Siyan Kuri’a A Jihar Ondo

Jami’an hukumar tsaro ta DSS a Najeriya sun kama wani mutum da ake zargi da sayen…

NNPP Ta Lashe Zaɓen Shugabannin Kananan Hukumomi 44 a Kano

Hukumar zaɓe mai zaman kanta a jihar Kano KANSIEC ayyana ƴan takarar jam’iyyar NNPP a matsayin…

Yadda Wasu Titunan Kano Suka Kasance Fayau.

Wasu daga cikin titunan birnin Kano sun kansace fayau babu zirga-zirgar jama’a sakamakon zaben kananan hukumomi…

Zabe: Rundunar Yan Sandan Kano Ta Ce Jami’anta Sun Fito Don Tabbatar Da Tsaro.

Runduar ‘yansandan jihar Kano ta ce jami’anta sun fito domin tabbatar da tsaro a faɗin jihar.…

Zabe: Gwamnatin Kano Ta Sanya Dokar Takaita Zirga-Zirga

Gwamnatin jihar Kano ta sanya dokar hana fita a fadin jihar , sakamakon Zaben kananan hukumomin…

Siyasar Jahar Kano Da Jahar Ribas.

  Wike (Tsohon Gwamnan Rivers) ya samo court order kamar yadda APC ta samo court order…

Kotu Ta Umarci Hukumomin Tsaro Su Bayar Da Tsaro A Zaben Kananan hukumomin Kano

Wata Babbar kotun jihar kano ta baiwa hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar damar gudanar…

Babu Mutumin Da Ya Isa Ya Hana Mu Gudanar Da Zabe Cewar gwamnan Kano A.K.Y.

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce “babu mutuimn da ya isa ya hana mu…

Gwamnatin Najeriya za ta hukunta jihohin da suka ƙi zaɓen ƙananan hukumomi

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce za ta ɗauki mataki a kan jihohin da suka ƙi gudanar…

Hukunci 10 da kotu ta yanke kan zaɓen ƙananan hukumomi a jihar Kano

  A ranar Talatar nan ne wata babbar Kotun tarayya a kano ƙarƙashin jagorancin mai shari’a…