Kotu Ta Hana Yin Zaɓen ƙananan hukumomin Kano

  Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta dakatar da Hukumar Zabe ta Jihar…

Kano: Kotu Ta Sanya Ranar Ci Gaban Shari’ar Da Aka Yi Karar KANSIEC Da Mutane 3 Kan Kudin Siyan Form Miliyan 10 Ga Yan Takarar shugaban karamar hukumar.

  Wata Babar kotun jahar Kano dake zaman ta, a unguwar Miller Road, ta sanya ranar…

APC ta lashe zaɓen ƙananan hukumomin Kaduna 23 da kansiloli 255

Hukumar zaɓen jihar Kaduna ta ayyana jam’iyyar APC mai mulkin jihar a matsayin wadda ta cinye…

Ranar 8 ga Nuwamban 2025 za a yi zaɓen gwamnan Anambra – INEC

Hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC ta sanya ranar 8 ga Nuwamban 2025 domin gudanar da…

APP ta lashe ƙananan hukumomi 22 daga cikin 23 na jihar Rivers

Jam’iyyar Action People’s Party (APP) ta lashe zaɓen shugabannin ƙananan hukumomi 22 cikin 23 na jihar…

Yan sanda sun ƙwace sakamakon zaɓe Jahar Ribas

Ma’aikatan Hukumar Zaben Jihar Ribas (RSIEC) da masu jefa ƙuri’a a Makarantar Firamare ta Elekahia, sun…

Yan daba sun ƙone ofishin hukumar zaɓen Akwa Ibom

Wasu ’yan daba sun ƙone Ofishin Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Akwa Ibom (AKISIEC),…

Mun Samu Umarnin Kotu Na Hana Mu Bayar Da Tsaro A Zaben Kananan hukumomin Ribas: Yan Sanda

Rundunar ‘yan sandan jihar Rivers ta ce ba za ta bari a yi zaɓen ƙananan hukumomin…

Hukumar NSCDC A Jigawa Ta Ce Jami’an Ta 1800 Ne Za Su Bayar Da tsaro A Zaben Kananan Hukumomi.

Hukumar  tsaron Civil Defence reshen jihar Jigawa, ta bayyana cewa ta shirya tsaf don tabbatar da tsaro, a lokacin gudanar…

Zaɓen Edo: An rufe rumfunan zaɓe bayan kammala kaɗa ƙuri’a

An rufe rumfunan zaɓe bayan kammala kaɗa ƙuri’a a zaɓen gwamnan jihar Edo da aka gudanar…