Gwamna Dauda ya yi ta’aziyyar askarawan Zamfara tara da aka kashe

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawan, ya yi ta’aziyyar dakarun askarawan jihar da ƴanbindiga suka kashe a…

Bello Turji Ya Nemi Sulhu Da Gwamnati

Shahararren ɗan ta’adda a Jihar Zamfara Bello Turji na neman sulhu da gwamnati, kwanaki kadan bayan…

Sojojin Najeriya sun kashe ƙarin fitaccen ɗanbindiga, Kachalla Makore

Gwamnatin jihar Zamfara ta tabbatar da cewar hukumomin tsaro a jihar sun hallaka ɗaya daga cikin…

Sauyin Yanayi: Najeriya Ta Bayyana Barnar Da Ambaliyar Ruwa Ta Yi A Borno Da Zamfara A Taron Majalisar Kasashen Afrika.

Nijeriya ta bukaci masu hannu da shuni a fadin duniya da su tallafawa kasashen Afrika da…

Kwale-kwala ya kife da mutum fiye da 40 a Zamfara

Wani mummunar hatsarin kwale-kwale yayi sanadin nutsewar fiye da mutum 40 a garin Gummi na jihar…

Ana samun ƙaruwar yara masu fama da tamowa a Zamfara – MSF

Kungiyar agaji ta likitoci watau MSF ta nuna damuwa kan yadda ake ci gaba da samun…

An ba iyalan DPO ɗin da aka harbe N1m su soma rage raɗaɗi

Rundunar ’yan sandan Jihar Kebbi ta bayar da tallafin Naira miliyan ɗaya ga iyalan DPO ɗin…

Yadda jama’ar gari suka kashe ’yan fashin daji 37 a Zamfara

Al’ummar ƙauyen Matusgi da ke Jihar Zamfara sun yi kukan kura sun aika ’yan fashin daji…

Ta’addanci: Gwamnan Zamfara Da Ministan Tsaro Na Nuna Wa Juna Yatsa

Gwamnatin Zamfara ta jaddada matsayinta na rashin yin sulhu da ’yan fashin daji, tana mai cewa…

Gwamnatin Zamfara ta taƙaita zirga-zirgar babur a faɗin jihar

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal Dare ya sanya hannu kan dokar taƙaita zarga-zirgar babura a faɗin…