Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayar da umarnin sakin dukkan ƙananan yaran da aka kama da…
Tag: ZANGA ZANGA
Neman belin N10m daga wurin ƙananan yara wauta ce — Kwankwaso
Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi Allah wadai da sharuɗan belin da kotu…
Tsananin Yunwa Da Wuya Ta Sanya Yaran Da Ake Zargi Da Zanga-zangar Yunwa Sun Suma A Kotu.
Ƙananan yara huɗu sun sume a kotu a lokacin da gwamnatin Nijeriya ta gurfanar da…
‘Yan sandan Najeriya sun tarwatsa masu zanga-zanga a Abuja
Yansandan Najeriya sun tarwatsa masu zanga-zangar adawa da rashin shugabanci nagari a Abuja da safiyar yau.…
Zanga- Zanga: Duk Mai Kaunar Jahar Kano Ba Zai Kawo Rashin Tsaro Ba, Yan Sanda.
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano, ta kammala shirye-shiryenta na daƙile tashin hankalin ko wata fitina, musamman…
‘Yansanda sun kama masu zanga-zanga 42 a Ghana
Yan sanda a Ghana sun ce sun damke mutane 42 cikin masu zanga-zanga a Accra, babban…
Kotu ta ba da belin masu zanga-zangar tsadar rayuwa kan miliyan 10
Wata kotu a Abuja babban birnin Najeriya ta bayar da belin mutum 10 da ake tuhuma…
Kwamitin Binciken Zanga-zangar Matsin Rayuwa A Kano Zai Bayar Da Rahotansa Cikin Watanni 3
Kwamitin da gwamnatin jahar Kano, kafa don bincikar abubuwan da suka faru a zanga-zangar matsin rayuwa,…
Gwamnatin Kano Ta kafa Kwamitin Binciken Tarzomar Zanga-zangar Matsin Rayuwa
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya umarci kwamitin da zai binciki tarzomar da aka yi…