Zanga-zanga: An Saki Turawan Da Ake Zargi Da Hannu A Daga Tutar Rasha A Najeriya

An saki ɗalibai da malamai ƴan asalin ƙasar Poland da aka kama a lokacin da aka…

Zanga-Zanga: Bata-gari sun sace takardun shari’ar Ganduje a Kano

Gwamnatin Kano ta bayyana cewa bata-gari sun sace takardun shari’ar da ake yi wa tsohon gwamnan…

Kotu ta tura shugabannin zanga-zangar Katsina gidan yari wata ɗaya

Wata kotu a jihar Katsina ta tura 7 daga cikin jagororin zanga-zangar tsadar rayuwa da aka…

Masu zanga-zanga a Kenya sun yi barazanar tsige shugaban ƙasar

A yau, Alhamis, matasan Kenya suka ci gaba da zanga-zangar da suka fara ta ƙin jinin…

Gwamnatin Kaduna ta sassauta dokar hana fita

Gwamnatin jihar Kaduna ta sassauta dokar hana fita da ta sanya sakamakon tarzomar da ta biyo…

Najeriya ta kama ‘yanƙasar Poland bakwai a Kano kan ɗaga tutar Rasha a zanga-zanga

Jami’an tsaro a Najeriya sun kama ‘yan ƙasar Poland bakwai bisa zargin ɗaga tutocin Rasha yayin…

Zanga-Zanga: An kama mutum 10 masu ɗaga tutocin Rasha a Gombe

Rundunar ’yan sandan Gombe ta kama mutane 10 da take zarginsu da ɗaga tutocin kasar Rasha…

An sassauta dokar hana fita a Jos

Gwamnatin Jihar Filato ta sassauta dokar hana fita da ta sa a garin Jos. Gwamna Caleb…

Ƙungiya ta yi watsi da buƙatar ɗauke cibiyar NCC daga Kano

Ƙungiyar Matasan Arewa ta yi watsi da kiran da ake yi na sauya wa Cibiyar NCC…

Za Mu Sa Kafar Wando Daya Da Masu Kiran A Yi Juyin Mulki A Najeriya – ‘Yan sanda

‘Yan sandan Najeriya na yin gargadi da kakkausar murya ga wadanda suke daga tutar wata kasa…