Wasu kotun tafi da gidanka a jihar Kano ta bayar da umarnin a ci gaba da…
Tag: ZANGA ZANGA
Akwai masu daukar nauyin zanga-zanga daga kasashen waje – Immigration
Hukumar shige da fice ta Najeriya, ta ce wasu ‘yan kasar da ke kasashen waje ne…
’Yan Sanda 20 Aka Ji Wa Rauni A Zanga-zangar Gombe’
Kwamishinan ’Yan Sandan Gombe, Hayatu Usman, ya bayyana cewa an jikkata jami’ansa 20 a lokacin zanga-zangar…
An kama tela da wasu 30 kan zanga-zanga da tutocin Rasha a Kano
’Yan sanda sun tsare wani tela da wasu muane 30 a Kano kan mallaka da kuma…
Tinubu bai damu da halin da ƴan Najeriya ke ciki ba – PDP
Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya (PDP) ta ce jawabin da shugaban ƙasar Bola Tinubu ya gabatar…
Muna Ci Gaba Da Tattara Bayanai Kan Abubuwan Da suka Faru A Kano — ’Yan Sanda
Rundunar ’yan sandan Kano ta sanar da cewa tana ci gaba da tattara bayanai dangane da…
Ba Zan Dawo Da Tallafin Man Fetur Ba: Bola Tinubu
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ba zai dawo da tallafin man fetur ba.…