Hotunan Zanga-zanga Ta Rikidewa Zuwa Tarzoma A Jigawa

Kamar yadda muka ba da rahoton tarwatsa masu zanga-zanga a Kano, a Jigawa mai makwaftaka, rahotanni…

Hotuna : Rikicin masu zanga-zanga da ’yan sanda a Gidan Gwamnatin Kano

Yadda aka yi karon barta tsakanin ’yan sanda da masu zanga-zanga a Kano

Zanga-Zanga – Za A Tsaurara Tsaro A Gidajen Yarin Najeriya

Shugaban Hukumar kula da Gidajen Yarin Najeriya, Hailey Nababa ne yayi wannan gargadi a sanarwar daya…

Dambaruwar NIN: MTN ya kulle dukkanin ofishinsa a Najeriya

Kamfanin Sadarwa na MTN ya rufe dukkanin ofisoshinsa da sauran cibiyoyinsa da ke faɗin Najeriya, biyo…

Ku kauce wa hargitsi lokacin zanga-zanga – Gwamnan Osun

Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya gargaɗi ƴan ƙungiyoyin fararen hula da al’ummar jihar su kauce…

Boko Haram na shirin kutsawa cikin masu zanga-zanga —’Yan sanda

’Yan sanda a Jihar Yobe na zargin mayakan kungiyar Boko Haram na shirin shiga rigar masu…

Zanga-zangar tsadar rayuwa ta barke a Jihar Neja

Matasa a Jihar Neja sun kaddamar da zanga-zangar nuna adawa da matsalar tsadar rayuwa da ake…

Sojoji sun mamaye manyan titunan Abuja gabanin zanga-zanga a Najeriya

Direbobi a kan babbar hanyar Keffi zuwa Abuja a ranar Litinin sun shiga tsaka mai wuya…

Ban samu wasikar cewa masu zanga-zanga za su yi amfani da Eagle Square ba – Wike

Ministan babban birnin tarayya Nyesom Wike ya ce har yanzu bai samu wasika kan buƙatar amfani…

Mu yi amfani da ƙuri’a don sauya shugabanni maimakon zanga-zanga

Jagoran jam’iyyar NNPP a Najeriya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya yi kira ga ‘yan ƙasar da…