Rundunar Yan Sandan Nigeria Ta Yi Zargin Cewa An Gayyato Sojojin Haya Daga Ketare Dan Shiga Zanga-zanga.

Babban Sufeton ‘yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun ya shawarci masu shirya zanga-zanga da su sake tunani…

Zanga-zangar tsadar rayuwa: Za a girke jami’an ‘yansanda 4,200 a Abuja

Rundunar ‘yansandan birnin tarayya, Abuja ta ce za ta jibge isassun ‘yansanda a faɗin birnin, gabanin…

Manufar masu zanga-zanga ita ce “kifar da gwamnati” – DSS

Hukumar tsaro ta farin kaya ta Najeriya, DSS ta yi gargaɗi dangane da shirin zanga-zangar matsin…

Sojoji sun ƙwace aikin sintiri a sassan Bangladesh bayan zanga zanga ta ƙazance

Sojoji na sintiri a kan titunan Bangladesh bayan rikicin da ya ɓalle tsakanin dalibai masu zanga-zanga…

Kungiyar War Against Injustice Ta Gargadi Gwamnonin Najeriya A Kan Yunkurin Hana Zanga-zangar Lumana Da Ake Shirin Yi.

Kungiyar kare hakkin dan Adam, yaki da rashin adalci, da bibiya a kan shugabanci nagari me…

Zanga-zangar Matsin Rayuwa A Nigeria Ta Janyo Takaddama Tsakanin Malamai Da Matasa.

A karon farko a arewacin Najeriya an samu musayar yawu tsakanin malaman addini da matasa a…

Shugaban ƴansandan Kenya ya yi murabus saboda mutuwar masu zanga-zanga

Sufeta-janar na ƴansandan Kenya ya ajiye muƙaminsa bayan makonnin da aka kwashe ana gudanar da zanga-zanga…

Ma’aikatan jami’a za su yi zanga-zanga a faɗin Najeriya

Ƙungiyar manyan ma’aikatan jami’a a Najeriya ta Senior Staff Association of Nigerian Universities (SSANU) ta yi…

An gudanar da zanga-zangar buƙatar hukunta El-rufai a Kaduna

A ranar Alhamis ne masu zanga-zanga karkashin kungiyar Kaduna Citizens Watch for Good Governance (KCWGG) suka…

Yan Sanda Sun Tarwatsa Ma Su Zanga-zangar Karin Kudaden Haraji A kenya

‘Yan sanda a Kenya sun yi amfani da hayaƙi mai sa ƙwalla don tarwatsa dandazon masu…