Ana yi mana zagon ƙasa a harkar man fetur – Dangote

Wani babban jami’in kamfanin man fetur na Dangote ya yi zargin cewa waɗansu manyan kamfanonin man…

Tirkashi: Abin Ya Wuce Satar Kaya A Cikin Unguwanni Har Ya Kai Ga Ana Sata A Maƙabartu.

Jami’an Bijilante sun kama wani mutum mai suna Buhari da ake zargi da satar Allunan Maƙabartar…

Rundunar Yan Sanda Ta Cafke Matasa 16 Da Ake Zargi Da Jagorantar Fadan Daba A Kwaryar Birnin Kano.

  Rundunar Yan Sandan jahar Kano, ta samu nasarar cafke matasa 16 wadanda ake zargi da…

Wasu na shirin gudanar da zanga-zangar lalata Ranar Dimokuraɗiyya – DSS

Rundunar ‘yansadan Najeriya ta farin kaya a Najeriya (DSS) ta ce ta samu labarin wasu na…

Yan Sanda Sun Gurfanar Da Wani Mutum Bisa Zargin Gwada Karfi Da Tsoratarwa Ga Matarsa A Kano.

Babbar Kotun Shari’ar addinin Musulunci da ke zaman ta a unguwar Hausawa Filin Hockey ta bayar…

Yan Sanda Sun Cafke Wadanda Ake Zargi Da Tura Alert Na Bogi Ga Ma Su Gidajen Mai A Kano

Rundunar Yan Sandan jahar Kano, ta samu nasarar Kama wasu mutane, da ake zargi da damfarar…

Ana Zargin Wata Matar Aure Ta Kashe Mijinta Da Tabarya

Jama’ar gari na zargin wata matar aure da aika mijinta barzahu ta hanyar buga masa tabarya…

Wani Mutum Ya Sayar Da ’Yarsa Kan Miliyan 1.5 A Bauchi

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi, ta kama wani mutum da ake zargi da yunƙurin sayar da…

Rundunar Yan Sanda Ta Gurfanar Da Matashin Da Ake Zargi Da Dukan Mace Har Gida A Kano

Rundunar yan sandan jahar Kano ta gurfanar da wani matashi mai suna Zaharaddin Yusuf,  a gaban…

Yan Sanda Sun Kama Sojoji 4 Kan Fashi Da Makami

Wasu sojoji guda hudu da wani babban jami’in hukumar Sibil Defens sun shiga hannun ’yan sanda…