ShugabaN kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da Naira 70,000 a matsayin sabon mafi ƙarancin albashin ma’aikatan Nijeriya.
Ministan Labarai, Mohammed Idris ne ya sanar hakan yau Alhamis yayin ganawa da manema labarai a Fadar Shugaban Kasa da ke Abuja.
Ministan ya ce Shugaba Tinubu ya kuma ƙuduri aniyar bitar dokar albashi mafi ƙaranci duk bayan shekara uku.
- Ƴan majalisar wakilai sun sadaukar da rabin albashinsu na tsawon wata shida
- Kotu ta tuhumi matashin da ya cinna wa mutane wuta a masallaci a Kano