Tsofaffin Yan Sandan Nijeriya Sun Gudanar Da Zanga-zanga.

Spread the love

Tsoffin ‘yan sanda da suka yi ritaya na gudanar da zanga-zanga a gaban zauren Majalisar dokokin Najeriya inda suke neman Majalisar da ta amince da kudurin dokar fansho na yan sanda da ke gabanta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *