Tsohon Sakataren NUJ Na Kasa Ya Mutu Yana Da Shekaru 91

Spread the love

Tsohon sakataren kungiyar yan jarida na kasa ( NUJ) Chief Jola Ogunlusi, yam utu yana da shekaru 91 a duniya kamar yadda iyalansa suka tabbatar a ranar Asabar a Jihar Legos.

A cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun ,Gbenga Aruleba, a madadin iyalansa sun Ogunlushi ya mutu ne bayan yayi fama da gajeriyar jinya.

Ya fara aikin jarida a shekarar 1970 sannan kuma ya rike mikamin sakataren kungiyar NUJ na kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *