Umarnin Shigo Da Kayan Abinci Nigeria Shi Yafi Komai Ga Talaka: Ibrahim Waiya

Spread the love

Umarnin shigo da kayan masarufi daga iyakokin  Najeriya shi ne abunda al’ummar Najeriya ke buƙata sama da komai a halin yanzu.

Amb. Ibrahim Waiya shugaban haɗakar ƙungiyoyi ma su zaman kansu na arewacin Najeriya ciki har da babban birnin tarayya Abuja, ne ya bayyana hakan a wata takardar manema labarai da ya fitar ta hannun mai taimaka na musamman kan kafofin yada labarai Bashir A Bashir.

Amb. Waiya ya ce shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya bada dama a shigo da kayan abinci domin ita ce hanya ɗaya tilo da al’ummar Najeriya za su,  samu sassauci a yanayin da ake ciki na halin yunwa da sauran sace-sace da ake fama dashi na dalibai a kasar nan.

Har yanzu shugabannin Najeriya suna amfani ne da shinkafar ƙasar waje a gidajen su amma sun hana talakan kasa samun ta waje sun ce sai dai ya noma yaci.

Gwamnatin Nijar Ta Yanke Hulɗar Soji Da Amurka

Dan Majalissar Tarayya  Gwarzo Da Kabo Ya Kaddamar Da Tallafin Abinci Ga Mutane 10,000 A Mazabarsa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *