Rundunar yan sandan jahar Kano, ta turo wa hukumar Hisbah ta jahar wasu matasa 38, ma su dauke da juna biyu da kuma ma su goyon jarirai wadanda aka kamo a ksuwar siyar da Tumatur ta kwanar Gafan dake karamar hukumar Garin Mallam Kano.
Matan da aka kamo ana zargin sun haife jariran ne a kasuwar Tumatur din ta kwanar Gafan.
Hukumar Hisbar ta bayyana hakan ne , a daren jiya Lahadi lokacin da ta karin haske kan wani sumame da suka kai a birnin Kano har suka kamo maza da mata 18 a wuraren da ake zargin ana aikata badala.
karin bayani……………