Sadiya Gyale, tsohuwar tauraruwa a masana’ntar za a amarce.
A wannan Juma’a 5 ha watan Yuli, 2024 ne Sadiya Gyale za ta shige daga ciki.
Rahotanni sun bayyana cewa za a daura auren Sadiya Gyale ne bayan Sallar Juma’a a Masallacin Sharada a Jihar Kano.
Daurin auren tana ma zuwa ne bayan tsawon lokaci ba tare da an ji duriyarta ba.